{"id":2998,"date":"2026-08-18T14:23:28","date_gmt":"2026-08-18T14:23:28","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=2998"},"modified":"2026-08-31T16:07:11","modified_gmt":"2026-08-31T16:07:11","slug":"madafunar-ruwa-ta-hormuz-za-ta-ci-gaba-da-kasancewa-a-rufe-farisa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/08\/18\/madafunar-ruwa-ta-hormuz-za-ta-ci-gaba-da-kasancewa-a-rufe-farisa\/","title":{"rendered":"Madafunar Ruwa Ta Hormuz Za Ta Ci Gaba Da Kasancewa A Rufe \u2013 Farisa"},"content":{"rendered":"<p><strong>Hukumomin Iran sun bayyana cewa za a ci gaba da rufe mashigar ruwa ta Strait of Hormuz har sai Amurka ta cika sharuddan da aka tsara a yarjejeniyar wucin-gadi da aka cimma da Iran a watan Yuni.<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Jami&#8217;in tattaunawa na Iran Mohammad Baqer Qalibaf, yayin da yake jawabi a gaban majalisar dokoki ya ce sharuddan sun hada da Amurka ta janye takunkumin da ta kakaba wa tashoshin jiragen ruwa da kuma cinikin man fetur na Iran tare da sakin kadarorin Tehran da aka daskare da kuma kawo karshen barazana da ayyukan soja a dukkan bangarori.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yarjejeniyar fahimtar juna wadda aka cimma a ranar 17 ga watan Yuni, ta rushe cikin gaggawa sakamakon rashin jituwa kan ikon sarrafa mashigar Strait of Hormuz\u2014wata muhimmiyar hanyar ruwa da ke da matukar muhimmanci a duniya inda kusan kashi daya cikin biyar na man fetur da iskar gas (LNG) na duniya ke bi kafin barkewar yakin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa yarjejeniyar ta <em>&#8220;kare&#8221;<\/em> a ranar 7 ga watan Yuli yayin da ma&#8217;aikatar harkokin wajen Iran ta sanar da dakatar da ita mako guda bayan haka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Farisa ta ci gaba da barin mashigar Strait of Hormuz a bude domin zirga-zirgar jiragen ruwa<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A karkashin yarjejeniyar Farisa da Amurka sun amince su tattauna domin cimma yarjejeniya ta karshe cikin kwanaki 60 tare da yiwuwar tsawaita wa&#8217;adin idan bangarorin biyu sun amince. Ana sa ran tattaunawar za ta taba batutuwa masu fadi ciki har da makomar shirin nukiliyar Iran.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wani babban jami&#8217;in Iran ya shaida wa manema labarai a ranar Litinin cewa yanzu Tehran za ta dauki matakin <em>&#8220;kai hari kai tsaye&#8221;<\/em> bayan dakatar da kokarin diflomasiyya na neman kawo karshen rikicin na dindindin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Reuters\/Ladan Nasidi<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Hukumomin Iran sun bayyana cewa za a ci gaba da rufe mashigar ruwa ta Strait of Hormuz har sai Amurka ta cika sharuddan da aka tsara a yarjejeniyar wucin-gadi da aka cimma da Iran a watan Yuni. &nbsp; Jami&#8217;in tattaunawa na Iran Mohammad Baqer Qalibaf, yayin da yake jawabi a gaban majalisar dokoki ya ce &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3461,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[40],"tags":[],"class_list":["post-2998","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-world-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2998","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2998"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2998\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3001,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2998\/revisions\/3001"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3461"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2998"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2998"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2998"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}