{"id":2008,"date":"2026-07-29T11:37:31","date_gmt":"2026-07-29T11:37:31","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=2008"},"modified":"2026-07-29T11:37:31","modified_gmt":"2026-07-29T11:37:31","slug":"shugaban-najeriya-ya-gana-da-zababben-shugaban-kungiyar-lauyoyi-ta-nba-ya-kuma-goyi-bayan-gyaran-tsarin-zabe","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/07\/29\/shugaban-najeriya-ya-gana-da-zababben-shugaban-kungiyar-lauyoyi-ta-nba-ya-kuma-goyi-bayan-gyaran-tsarin-zabe\/","title":{"rendered":"Shugaban Najeriya Ya Gana Da Zababben Shugaban Kungiyar Lauyoyi Ta NBA Ya Kuma Goyi Bayan Gyaran Tsarin Zabe"},"content":{"rendered":"<p>&nbsp;<\/p>\n<p><strong>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya sabuwar shugabar da aka zaba ta kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) Mrs. Oyinkansola Badejo-Okusanya murnar samun nasarar zaben nata tare da jaddada bukatar karfafa tsarin zabe mai dogaro da fasaha.<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mrs. Badejo-Okusanya ta bayyana hakan ne ga manema labarai a fadar shugaban kasa a ranar Talata bayan ta gana da Shugaban kasar inda ta ce tattaunawarsu ta mayar da hankali kan kalubalen da ke tattare da tsarin kada kuri&#8217;a ta na&#8217;ura da kuma amfani da fasaha a harkokin zabe.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sabuwar shugabar ta NBA ta kuma yi alkawarin yin aiki tare da mambobi da sauran masu ruwa da tsaki domin magance rarrabuwar kawuna a fannin shari&#8217;a da kuma dawo da hadin kai a cikin kungiyar kafin lokacin karbar ragamar shugabancinta a watan gobe.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: An zabi Badejo-Okusanya a matsayin shugabar NBA<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Badejo-Okusanya ta kara da cewa ta na ci gaba da tattaunawa da mambobi da masu ruwa da tsaki kafin lokacin karbar mukaminta inda ta bayyana cewa tattaunawa da hadin gwiwa su ne ginshikin shirye-shiryenta na kungiyar.<\/p>\n<p><img decoding=\"async\" src=\"https:\/\/von.gov.ng\/wp-content\/uploads\/2026\/07\/IMG_2553-300x200.jpeg\" \/><\/p>\n<p>Ta bayyana cewa an shirya wadannan tattaunawa ne domin magance matsalolin da ke cikin fannin shari&#8217;a da farfado da kwarin gwiwar mambobi da kuma tabbatar da cewa Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta ci gaba da kasancewa dunkulalliya wajen gudanar da ayyukanta na doka.<\/p>\n<p><em>\u00a0<\/em><\/p>\n<p><em>&#8220;Ba za a rantsar da ni ba sai a karshen watan Agusta. A halin yanzu ina ci gaba da tuntubar mambobi da sauran masu ruwa da tsaki domin mu yi aiki tare wajen inganta abubuwa da warkar da duk wani rauni ko rashin jin dadin da wani zai iya kasancewa da shi tare da tabbatar da cewa NBA ta ci gaba da gudanar da rawar da ya kamata ta taka a cikin al&#8217;umma&#8221;<\/em> in ji ta.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ta kuma tabbatar wa mambobi da sauran jama&#8217;a cewa gwamnatinta za ta ginu ne kan sulhu da kwanciyar hankalin kungiyar da kuma shugabanci mai hada kan kowa tare da kudurin karfafa kungiyar daga ciki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><em>&#8220;Zan yi duk abin da ya kamata a yi ina tabbatar wa mambobi da jama&#8217;a hakan. Za mu tabbatar mun hada kanmu. Za mu tabbatar mun tsara harkokin kungiyarmu yadda ya kamata&#8221;<\/em> ta kara da cewa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ana sa ran za a rantsar da Badejo Okusanya wacce kwanan nan ta zama mace ta farko da aka zaba a matsayin Shugabar Kungiyar Lauyoyin Najeriya a karshen watan Agusta.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>LADAN NASIDI<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>&nbsp; Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya sabuwar shugabar da aka zaba ta kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) Mrs. Oyinkansola Badejo-Okusanya murnar samun nasarar zaben nata tare da jaddada bukatar karfafa tsarin zabe mai dogaro da fasaha. &nbsp; Mrs. Badejo-Okusanya ta bayyana hakan ne ga manema labarai a fadar shugaban kasa a ranar Talata bayan ta &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":2012,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[49,39],"tags":[],"class_list":["post-2008","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fitattun-labarai","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2008","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=2008"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2008\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":2013,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/2008\/revisions\/2013"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/2012"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=2008"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=2008"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=2008"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}