{"id":1828,"date":"2026-07-25T13:24:50","date_gmt":"2026-07-25T13:24:50","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=1828"},"modified":"2026-07-25T13:24:50","modified_gmt":"2026-07-25T13:24:50","slug":"oyo-da-nesrea-sun-ha%c9%97a-karfi-wajen-yaki-da-lalacewar-muhalli","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/07\/25\/oyo-da-nesrea-sun-ha%c9%97a-karfi-wajen-yaki-da-lalacewar-muhalli\/","title":{"rendered":"Oyo Da NESREA Sun Ha\u0257a Karfi Wajen Yaki Da Lalacewar Muhalli"},"content":{"rendered":"<p><strong>Gwamnatin Jihar Oyo ta sake jaddada al\u0199awarinta na \u0199arfafa ha\u0257in gwiwarta da Hukumar Kula da Ka&#8217;idojin Muhalli ta \u0198asa (NESREA).<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wannan al\u0199awarin ha\u0257in gwiwa shine ya\u0199i da hakar ma&#8217;adinai ba bisa \u0199a&#8217;ida ba rage lalacewar muhalli da kuma ha\u0253aka kula da muhalli mai \u0257orewa a fa\u0257in jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mukaddashin Darakta Janar na Hukumar Raya Albarkatun Ma&#8217;adinai ta Jihar Oyo (OYSMIDA) Mista Taofeek Adeagbo ya bayyana hakan yayin da yake kar\u0253ar tawagar NESREA a ziyarar ban girma da ya kai ofishin OYSMIDA da ke Ibadan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Hukumar ruwa ta Oyo ta \u0199addamar da kamfen na tsaftar muhalli<\/p>\n<p>Adeagbo ta jaddada bu\u0199atar ha\u0257in gwiwa mai \u0199arfi tsakanin gwamnatin jihar da hukumomin gwamnatin tarayya masu dacewa don magance \u0199alubalen muhalli da ke \u0199aruwa sakamakon ayyukan hakar ma&#8217;adinai ba bisa \u0199a&#8217;ida ba a sassan jihar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya sake jaddada shirye-shiryen gwamnatin jihar na ha\u0257in gwiwa da duk masu ruwa da tsaki da hukumomi masu dacewa wajen aiwatar da matakan doka da na aiki da nufin kare muhalli da kuma tabbatar da jin da\u0257in mazauna.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cikin jawabinshi shugaban hukumar NESREA a jihar Oyo Mista Audu Mayowa wanda ya jagoranci tawagar ya sake jaddada kudirin hukumar na yin aiki kafada-da-kafada da Hukumar Raya Albarkatun Ma&#8217;adinai ta jihar Oyo domin karfafa ayyukan kare muhalli da tabbatar da bin dokoki.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa, ayyukan da doka ta dora wa NESREA sun hada da tabbatar da bin dokoki da ka&#8217;idoji da manufofi da matakan da suka shafi muhalli tare da sa ido kan wuraren ayyuka domin tabbatar da cewa ana bin ka&#8217;idojin kare muhalli.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Mayowa ya bayyana cewa hukumomin biyu za su yi aiki tare wajen kafa kwamitin fasaha na hadin gwiwa domin tattara bayanai daga al&#8217;ummomi gano matsalolin muhalli da kuma samar da hanyoyin magance illolin da ke tattare da hakar ma&#8217;adinai ba bisa ka&#8217;ida ba.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Jihar Oyo ta sake jaddada al\u0199awarinta na \u0199arfafa ha\u0257in gwiwarta da Hukumar Kula da Ka&#8217;idojin Muhalli ta \u0198asa (NESREA). &nbsp; Wannan al\u0199awarin ha\u0257in gwiwa shine ya\u0199i da hakar ma&#8217;adinai ba bisa \u0199a&#8217;ida ba rage lalacewar muhalli da kuma ha\u0253aka kula da muhalli mai \u0257orewa a fa\u0257in jihar. &nbsp; Mukaddashin Darakta Janar na Hukumar Raya &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":1831,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-1828","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1828","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1828"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1828\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1832,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1828\/revisions\/1832"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1831"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1828"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1828"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1828"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}