{"id":1199,"date":"2026-07-10T16:27:00","date_gmt":"2026-07-10T16:27:00","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=1199"},"modified":"2026-07-10T16:27:00","modified_gmt":"2026-07-10T16:27:00","slug":"hukumar-lafiya-ta-duniya-who-ta-yi-gargadi-game-da-barkewar-cutar-kwalara-a-sudan","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/07\/10\/hukumar-lafiya-ta-duniya-who-ta-yi-gargadi-game-da-barkewar-cutar-kwalara-a-sudan\/","title":{"rendered":"Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Yi Gargadi Game Da Barkewar Cutar kwalara A Sudan"},"content":{"rendered":"<div>\n<p><b>Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa annobar kwalara a Sudan na iya ta&#8217;azzara yayin da batun gudun hijira da kuma fara lokacin damina ke haifar da karin hadura.<\/b><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Hukumar ta WHO ta ce annobar kwalara wadda aka sanar a ranar 27 ga watan Yuni kuma ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 114 tare da kamuwar wasu fiye da 1,300 na ci gaba da yaduwa a jihohi da dama na Sudan musamman a yankunan Darfur da Kordofan da samun damar kai dauki da kuma ayyukan ma&#8217;aikatan lafiya ke fuskantar matsananciyar cikas.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><i>&#8220;Kwalara ta sake dawowa&#8221;\u00a0<\/i>in ji wakilin WHO a Sudan Shible Sahbani yayin da yake zantawa da manema labarai a Geneva ta kafar bidiyo daga kasar Libya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: WHO ta yi kira da a zuba jari a fannin lafiya bisa tushen kimiyya<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p><i>&#8220;Yawan mace-mace daga cutar ya kai kashi 13.7 cikin dari adadin da ya yi yawa matuka kuma hakika, ana sa ran lokacin damina zai kara dagula lamarin&#8221;<\/i>\u00a0in ji Sahbani.<\/p>\n<p>Kwalara cuta ce mai tsanani da ke haifar da gudawa kuma za ta iya kai ga mutuwa; tana yaduwa cikin sauri idan ba a tsaftace ruwan sha da kuma kula da shara yadda ya kamata ba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) Sudan na fuskantar yanayin gaggawa na jin kai inda mutane sama da miliyan 33 ke bukatar tallafi yayin da miliyan 21 ke bukatar ayyukan kiwon lafiya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Sahbani ya bayyana damuwa ta musamman game da halin da ake ciki a birnin al-Obeid babban birnin jihar North Kordofan a can cibiyoyin kiwon lafiya sun cika makil da marasa lafiya kuma yana da wuya a kai tallafin jin kai sakamakon tsanantar fada tsakanin sojojin Sudan da dakarun Rapid Support Forces (RSF).<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Reuters\/LADAN NASIDI\/KANO<\/p>\n<\/div>\n<div class=\"yj6qo\"><\/div>\n<div class=\"adL\"><\/div>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa annobar kwalara a Sudan na iya ta&#8217;azzara yayin da batun gudun hijira da kuma fara lokacin damina ke haifar da karin hadura. &nbsp; Hukumar ta WHO ta ce annobar kwalara wadda aka sanar a ranar 27 ga watan Yuni kuma ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 114 &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":1202,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-1199","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1199","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1199"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1199\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1203,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1199\/revisions\/1203"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1202"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1199"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1199"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1199"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}