{"id":1182,"date":"2026-07-10T13:13:37","date_gmt":"2026-07-10T13:13:37","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=1182"},"modified":"2026-07-10T13:13:37","modified_gmt":"2026-07-10T13:13:37","slug":"babban-kotun-senegal-ta-yi-watsi-da-gyare-gyaren-kundin-tsarin-mulki-da-majalisar-dokoki-ta-yi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/07\/10\/babban-kotun-senegal-ta-yi-watsi-da-gyare-gyaren-kundin-tsarin-mulki-da-majalisar-dokoki-ta-yi\/","title":{"rendered":"Babban Kotun Senegal Ta Yi Watsi Da Gyare-Gyaren Kundin Tsarin Mulki Da Majalisar Dokoki Ta Yi."},"content":{"rendered":"<p><strong>Kotun koli a Senegal ta yi watsi da sauye-sauyen da aka yi wa kundin tsarin mulkin kasar da zai kawo sauyi ga ma&#8217;auni a bangaren gwamnati, inda ta yi watsi da gyaran da majalisar dokokin kasar ta yi.<\/strong><\/p>\n<p>Hukuncin Kotun Tsarin Mulki na ranar Alhamis da ta gabata ya gano cewa gyaran da majalisar ta yi a ranar 29 ga watan Yuni ya kasance <em><strong>&#8220;ya saba wa kundin tsarin mulki.&#8221;<\/strong><\/em><\/p>\n<p>Canje-canjen da aka gabatar sun ha\u0257a da tanadin da ya haramta wa shugaba mai ci na yauzu daga zama shugaban jam\u2019iyyar siyasa.<\/p>\n<p>Jam&#8217;iyyar\u00a0 mai mulkin kasar ce ta jagoranci yunkurin yin garambawul a kundin tsarin mulkin kasar, karkashin jagorancin kakakin majalisar dokokin kasar kuma tsohon Fira Minista Ousmane Sonko<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Diomaye Faye na Senegal na Kokarin Hanzarta Gyare-gyare<\/p>\n<p>Masu sukar gyare-gyaren da aka gabatar sun bayyana cewa, wannan kwaskwarima yunkuri ne na Sonko da kwace iko; shi dai Sonko an cire shi daga mukamin shugaban gwamnati a watan Mayu.<\/p>\n<p>Kotun Tsarin Mulki ta bayyana cewa Shugaban Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya bukace ta da ta yi nazari kan matakan da &#8216;yan majalisa suka bi, domin gano duk wani kuskure ko saba doka da ka iya sanya gyare-gyaren su zama marasa inganci.<\/p>\n<p>Masana sun ce rikicin siyasa da ya samo asali daga rabuwar kawunan tsoffin abokan siyasa Faye da Sonko na iya kawo cikas ga kokarin Senegal na shawo kan matsalar da ta taso sakamakon bayyana alkaluman bashi da ba su dace da gaskiya ba a shekarar 2024.<\/p>\n<p>Sai dai, Sonko ya bayyana a shafinsa na sada zumunta na X cewa yana mutunta hukuncin da kotun ta yanke.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>NAN\/Aisha. Yahaya, Lagos<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kotun koli a Senegal ta yi watsi da sauye-sauyen da aka yi wa kundin tsarin mulkin kasar da zai kawo sauyi ga ma&#8217;auni a bangaren gwamnati, inda ta yi watsi da gyaran da majalisar dokokin kasar ta yi. Hukuncin Kotun Tsarin Mulki na ranar Alhamis da ta gabata ya gano cewa gyaran da majalisar ta &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":1185,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-1182","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1182","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=1182"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1182\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":1188,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/1182\/revisions\/1188"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1185"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=1182"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=1182"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=1182"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}